Our services

Registration guide

✍Online English Classes Bangaren na shahararriyar makarantar nan ta UMA learning and information technology wadda ke Janbulo yamadawa bayan BUK old site Kano state.


✍Director wannan cibiyar shine Uncle Auwal kwararran Mallami Wanda yadade yana koyarwa a bangarori da dama.


✍Cibiyar na dauke da kwararrun Mallamai Wayanda zasu baku kullawa sosai akan karatun ku.


πŸŽ“Cibiyar ta shahara wajen 


✍Koyarda yaran turanci


✍Koyarda Yaran Hausa.


✍Koyarda Computer.


✍Koyarda girke girke


✍Koyarda da sana a.


✍Koyarda kasuwan ci online.

✍Bangaren Islamiyya

✍UMA tana da foundation domin taimakawa marayu da marasa karfe. 



✍Mutum zai iya join din mu a duk inda kake insha Allah.

No comments:

Post a Comment